Gaba da Ni
Gaba da Ni yana sanar da wurare har guda biyar da ke gabanku. Kuna jin kowanne daga ɓangarensa, tare da nisansa. Ku yi amfani da shi a titin da ba ku sani ba, don sanin abin da ke tafe.
Idan kuna tsaye a wuri ɗaya, ku fara nuna saman wayar zuwa inda kuke fuskanta. Idan wayarku a kulle take, ko Soundscape ba ya kan allo, ku kuma riƙe wayar a kwance.